PDP ta kara wa kwamitin Makarfi shekara daya
Jam’iyyar PDP ta dage babban taronta na kasa, kuma ta kara wa Kwamitin Riko a karkashin Sanata Ahmed Makarfi shekara daya domin ya ci gaba da jan ramagar jam’iyyar.