PDP ta lashe mazabar Mataimakin Gwamnan Kaduna

Jam’iyyar adawa  ta PDP ta lashe mazabar Manchok, inda Mataimakin Gwamnan Kaduna Mista Barnabas Bantex ya kada kuri’arsa. Jam’in tattara sakamakon zaben Mista Yusuf Taiwo ne ya sanar da sakamakon mazabar ta Manchok a jiya Asabar. Dan takarar Gwamnan na PDP Malam Isa Ashiru ya samu kuri’u 2,978, yayin da dan takarar APC Gwamna Nasir […]

PDP ta lashe mazabar Mataimakin Gwamnan Kaduna

Jam’iyyar adawa  ta PDP ta lashe mazabar Manchok, inda Mataimakin Gwamnan Kaduna Mista Barnabas Bantex ya kada kuri’arsa.

Jam’in tattara sakamakon zaben Mista Yusuf Taiwo ne ya sanar da sakamakon mazabar ta Manchok a jiya Asabar. Dan takarar Gwamnan na PDP Malam Isa Ashiru ya samu kuri’u 2,978, yayin da dan takarar APC Gwamna Nasir El-Rufa’I ya sha kaye da kuri’u 1,474.

A sakamakon takarar majalisar dokokin jihar PDP ta nada kuri’u 3,036, APC ta nada kuri’u 1,311.

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta

Sojoji sun daƙile yunƙurin mayaƙan ISWAP a Borno