PDP ta lashe rumfar zaben dan takarar Gwamnan ADC Nyako
Dan takarar Gwamnan jam’iyyar adawa ta ADC, Abdul-Azeez Nyako, ya sha kaye a rumfar zabensa inda jam’iyyar PDP ta yi nasara a rumfar. Rumfar zaben da take unguwar Gwadabawa a mazabar gidan gwamnati mai lamba ta 014 a karamar hukumar Yola ta Arewa. PDP ta samu kuri’u 123, ADC 78 yayin da jam’iyyar APC ta […]
PDP
Dan takarar Gwamnan jam’iyyar adawa ta ADC, Abdul-Azeez Nyako, ya sha kaye a rumfar zabensa inda jam’iyyar PDP ta yi nasara a rumfar.
Rumfar zaben da take unguwar Gwadabawa a mazabar gidan gwamnati mai lamba ta 014 a karamar hukumar Yola ta Arewa.
PDP ta samu kuri’u 123, ADC 78 yayin da jam’iyyar APC ta samu kuri’a 63.