PDP ta rushe shugabanninta na Kano
Hedkwatar Jam’iyyar PDP ta rushe shugabannin jam’iyyar na Jihar Kano kamar yadda mai magana da yawun jam’iyyar na kasa Kola Ologbondiyan ya sanar. Uwar jam’iyyar ba ta cikakken dalilin rushe shugabannin jam’iyyar ba har zuwa yanzu.

Hedkwatar Jam’iyyar PDP ta rushe shugabannin jam’iyyar na Jihar Kano kamar yadda mai magana da yawun jam’iyyar na kasa Kola Ologbondiyan ya sanar.
Uwar jam’iyyar ba ta cikakken dalilin rushe shugabannin jam’iyyar ba har zuwa yanzu.