PDP ta shiga ‘rudani’ kan Naira biliyan tara
Ga alamu akwai fargaba da tashin hankali a jam’iyyar PDP yayin da wasu daga cikin shugabannin jam’iyyar ke yin kira ga Hukumar EFCC ta binciki inda aka sanya Naira biyan tara wanda suka yi zargin Alhaji Ahmadu Adamu Mua’azu ya bari a asusun jam’iyyar. Mu’azu ya yi murabus a matsayin shugaban PDP a ranar 20 […]

Ga alamu akwai fargaba da tashin hankali a jam’iyyar PDP yayin da wasu daga cikin shugabannin jam’iyyar ke yin kira ga Hukumar EFCC ta binciki inda aka sanya Naira biyan tara wanda suka yi zargin Alhaji Ahmadu Adamu Mua’azu ya bari a asusun jam’iyyar.
Mu’azu ya yi murabus a matsayin shugaban PDP a ranar 20 ga watan Mayun shekarar 2015 bayan da jam’iyyar ta sha kayi a zaben da ya gabata inda hakan ya baiwa mataimakinsa Prince Uche Secondus ya karbi ragamar mulki.