PDP ta zama jam’iyyar yanki daya-APC
Jam’iyyar APC ta ce ta yi mamakin ganin yadda duk da ikirarin da jam’iyyar PDP take yi na kasancewa babbar jam’iyya a Afirka amma sai a yanzu ta zama jam’iyyar yanki. Sakataren jam’iyyar na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce “A martanin da yadda aka yi amfani da kudi na sayen kuri’u tare da tafka magudi […]
Jam’iyyar APC ta ce ta yi mamakin ganin yadda duk da ikirarin da jam’iyyar PDP take yi na kasancewa babbar jam’iyya a Afirka amma sai a yanzu ta zama jam’iyyar yanki.
Sakataren jam’iyyar na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce “A martanin da yadda aka yi amfani da kudi na sayen kuri’u tare da tafka magudi a babban taron jam’iyyar PDP, jam’iyyar APC ta na taka-tsatsan da haka don damisa ba za ta sauya halinta ba”.