PDP taki amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa
Jam’iyyar PDP ta watsi da sakamakon zaben ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar wakilai da aka yi ranar Asabar, wanda hukumar zabe mai zaman kanta INEC take sanarwa yau. Shugaban jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus ne bayyanawa manema labarai hakan yau a Abuja, inda ya ce, jamullar sakamakon da hukumar INEC ke sanarwa ba […]
PDP
Jam’iyyar PDP ta watsi da sakamakon zaben ‘yan takarar shugaban kasa da na majalisar wakilai da aka yi ranar Asabar, wanda hukumar zabe mai zaman kanta INEC take sanarwa yau.
Shugaban jam’iyyar PDP Prince Uche Secondus ne bayyanawa manema labarai hakan yau a Abuja, inda ya ce, jamullar sakamakon da hukumar INEC ke sanarwa ba gaskiya bane kuma ba zasu amince da su ba.