Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta

Tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya dan kasar Brazil Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta inda zai halarci wasan da aka shirya domin tallafa wa marasa galihu a Ikoyi da ke Jihar Legas.