Peter Obi ya fice daga Jam’iyyar ADC
Peter Obi, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Jam’iyyar LP a zaɓen shekara ta 2023, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar ADC.
Peter Obi, tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a Jam’iyyar LP a zaɓen shekara ta 2023, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar ADC.
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra ya sanar da ficewarsa daga ADC ne a ranar Lahadi.
Ya danganta ficewarsa da rikicin cikin gida da shari’o’in da suka dabaibaye Jam’iyyar.