Pfizer ya hana amfani da magungunansa wajen yin allurar kisa

Kamfanin Hada Magunguna na Pfizer da ke kasar Amurka ya dauki matakan hana amfani da magungunansa wajen yin allurar kisa.