PRP zata maye sunan dan takarar Gwamnan Kano a yau
A yau Laraba jam’iyyar PRP reshen jihar Kano zata sauya sunan dan takarar Gwamnan jihar Kano. Shugaban jam’iyyar na jihar Alhaji Sammani Shariff, wanda shi ne aka tsayar a matsayin dan takarar Gwamnan jihar amma a yanzu za a maye sunan sa da wani dan takarar. Mutum 8 ne ke neman takarar wadanda suka hada: […]
A yau Laraba jam’iyyar PRP reshen jihar Kano zata sauya sunan dan takarar Gwamnan jihar Kano.
Shugaban jam’iyyar na jihar Alhaji Sammani Shariff, wanda shi ne aka tsayar a matsayin dan takarar Gwamnan jihar amma a yanzu za a maye sunan sa da wani dan takarar.
Mutum 8 ne ke neman takarar wadanda suka hada: mataimakin Gwamnan jihar Farfessa Hafiz Abubaka, Malam Salihu Sagir Takai, Janar Sulaiman Wali (Ritaya), Alhaji Kabiru Muhammad Gwangwazo, Sheikh Ibrahim Khaleel, Alhaji Aminu Baba Nabegu da Sanata Isa Yahaya Zarewa.