‘Qarar da ’yan Shi’a suka kai Buhari da wasu shugabanni ba ta dace ba’

Shugaban Matasa na Qungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Qaramar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, Malam Muhammad Kabiru Chidawa ya ce qarar da wata qungiyar kare haqqin xan Adam ta ’yan Shi’a mai suna Islamic Human Rights Commission (IHRC) da ke qasar Ingila, ta kai Shugaban Qasa Muhammadu Buhari da Gwamnan […]

‘Qarar da ’yan Shi’a suka kai Buhari da wasu shugabanni ba ta dace ba’
‘Qarar da ’yan Shi’a suka kai Buhari da wasu shugabanni ba ta dace ba’

Shugaban Matasa na Qungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Qaramar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, Malam Muhammad Kabiru Chidawa ya ce qarar da wata qungiyar kare haqqin xan Adam ta ’yan Shi’a mai suna Islamic Human Rights Commission (IHRC) da ke qasar Ingila, ta kai Shugaban Qasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i  da Babban Hafsan Sojan Najeriya Laftana Janar Tukur Buratai da wasu manyan sarakuna da shugabannin addinin Musulunci gaban Kotun Duniya, kan zarginsu da kisan da aka yi wa ’yan Shi’a kwanakin baya a garin Zariya bai dace ba.