Qungiyar Dalibai Musulmi ta nemi Gwamna El-Rufai ya janye dokar takaita wa’azi

Shugabanin kungiyar dalibai Musulmi ta kasa (MSSN) reshen Jihar Kaduna sun nuna damuwa a kan dokar takaita wa’azi a jihar, inda suka bukaci Gwamnan Jihar Malam Nasir El-Rufa’i ya janye dokar domin tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali.