Qungiyar Fitiyanu za ta gina al’umma a Sabo Abeokuta

Qungiyar Fitayanul Islam reshen garin Sabo Abeokuta ta xaura aniyar kyautata tarbiyyar al’ummar yankin ta hanyar gayyato manyan malamai daga sassan qasar nan domin gabatar da wa’azi da tunatarwa ga mutanen yankin.