Ra’ayi: Ya kamata a ba manoma taki da wuri
Noma tushen arziki. Masu azancin magana na cewa, ‘na duke tsohon ciniki, kowaz zo duniya kai ya tarar.’ Haka rayuwa ba ta tafiya daidai sai da abinci. Koda yaki ake yi, tilas sai an ci abinci. Saboda haka noma abu ne mai matukar muhimmanci gami da albarka da samun lada mai yawa.