Ra’ayin ƴan Najeriya game da mulkin Alhaji Umaru Musa Ƴar’adua

Shi ne ya mulki Najeriya bayan Olusegun Obasanjo ya kammala wa’adinsa.

Ra’ayin ƴan Najeriya game da mulkin Alhaji Umaru Musa Ƴar’adua

Marigayi, Umaru Musa Yar’Adua, tsohon Shugaban Kasar Najeriya

Wasu ƴan Najeriya sun bayyana wa Aminiya irin tarihin da suka ji game da mulkin tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Umaru Musa Ƴar’adua.

[youtube https://www.youtube.com/watch?v=MrhoWdFS_uQ]