Ra’ayin ’yan Najeriya game da mulkin Shehu Shagari

Abubuwan da ’yan Najeriya suka sani daga tarihin shugaban kasar na farko na mulkin farar hula

Ra’ayin ’yan Najeriya game da mulkin Shehu Shagari

Wasu ’yan Najeriya sun bayyana wa Aminiya abin da suka sani daga tarihin shugaban kasar na farar hula na farko, Alhaji Shehu Shagari.