Kananan Labarai• Created April 26, 2013 07:32
Rabaran Bitrus Jatau da ya Musulunta ya ziyarci Zariya
Fitaccen mai amsa tambayoyin addinin Kiristan nan a Rediyon Tarayya na Kaduna Rabaran Bitrus Jatau wanda ya Musulunta kuma ake kiransa da Muhammdul Aminu ya kai ziyarar wa’azin addinin Musulunci a garin Zariya.