Rahama Sadau ce gwarzuwar ‘yar fim din Jaridar Leardership na bana
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ce ta zama gwarzuwar yar fim din Jaridar Leardership na bana. Rahama ta lashe vangaren ‘yan fim a cikin jerin kyaututtukan da jaridar ke bayarwa a duk shekara kamar yadda kannywoodscene ta wallafa.

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau ce ta zama gwarzuwar yar fim din Jaridar Leardership na bana.
Rahama ta lashe vangaren ‘yan fim a cikin jerin kyaututtukan da jaridar ke bayarwa a duk shekara kamar yadda kannywoodscene ta wallafa.