Rahama Sadau ta kammala karatu a Jami’ar Cyprus (Hotuna)

Fitacciyar jarumar Kannywood Rahamda Sadau ta kammala karatunta a wata Jami’ar kasar Cyprus. Rahama ta wallafa a shafinta na Instagram cewa, “abin da kamar wuya, amma kuma mun kammala.” Ita dai Rahama ta yi karatun ne a bangaren Human Resource Management a Jami’ar Eastern Mediterranean. Sadau’s Graduation

Rahama Sadau ta kammala karatu a Jami’ar Cyprus (Hotuna)

Rahama Sadau

Fitacciyar jarumar Kannywood Rahamda Sadau ta kammala karatunta a wata Jami’ar kasar Cyprus.
Rahama ta wallafa a shafinta na Instagram cewa, “abin da kamar wuya, amma kuma mun kammala.”
Ita dai Rahama ta yi karatun ne a bangaren Human Resource Management a Jami’ar Eastern Mediterranean.

Sadau’s Graduation