Rai-kan-ga-rai

Wani Banufe ne ya je wajen walimar cin abinci, ya ga ana ta kawo abinci amma bai ga an kawo irin wanda yake sha’awa ba. Can sai ya ce wa mai raba abincin: “Malam, don Allah babu rai-kan-ga-rai?” Mutumin ya ce shi bai fahimta ba, sai Banufe ya ce: “Koko da kuli-kuli nake so.” Daga […]

Rai-kan-ga-rai
Rai-kan-ga-rai

Wani Banufe ne ya je wajen walimar cin abinci, ya ga ana ta kawo abinci amma bai ga an kawo irin wanda yake sha’awa ba. Can sai ya ce wa mai raba abincin: “Malam, don Allah babu rai-kan-ga-rai?” Mutumin ya ce shi bai fahimta ba, sai Banufe ya ce: “Koko da kuli-kuli nake so.”

Daga Ilyas Idris Fahad Suleja 08030777041

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50 a Kaduna

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno

DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya

Fitaccen ɗan kasuwar Kebbi, BLB ya rasu yana da shekara 54