Ramuwar gayya

Wasu mutane su biyu wata rana suna zaune a wata inuwa, daya daga cikinsu sai ya kama tunanin ya samu aiki a kamfani kuma shi ne manaja; daya kuma ya yi tunanin cewa abokin zaman nasa ya yi masa laifi, sai ya mare shi har sai da ya fadi. Mutane su ka ba shi hakuri, […]

Ramuwar gayya
Ramuwar gayya

Wasu mutane su biyu wata rana suna zaune a wata inuwa, daya daga cikinsu sai ya kama tunanin ya samu aiki a kamfani kuma shi ne manaja; daya kuma ya yi tunanin cewa abokin zaman nasa ya yi masa laifi, sai ya mare shi har sai da ya fadi. Mutane su ka ba shi hakuri, ya ce ba komai. Sai da ya tashi zai tafi, da ya juya sai ya kwada masa mari, har ya suma aka yayyafa masa ruwa. Daya farfado, ana yi masa sannu, shi kuwa yana cewa: “An kama mai motar day a kade ni?”
Daga Tukur Ruwaya Gargaji Zariya, 08064245780