Ranar da kamfanin Usmaniyya Global ya karrama babban marubuci
Ga marubuta da makaranta da kuma duk wani mai kishin ilimi, ranar Asabar, 27 ga Afrilu na bana, rana ce babba, wacce kuma ba za a mance da ita ba