Ranar Ma’aikata: Gwamnati ta bayar da hutun ranar Laraba

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da hutun ranar Laraba 1 ga watan Mayu 2019 a matsayin ranar ma’aikata. Ministan kula da harkokin cikin gida na Najeriya Abdurahman Bello Dambazau, ne ya sanar da hakan a madadin gwamnatin tarayya wanda sakataren ma’aikatar Barista Georgina Ekeoma Ehuriah ya sanarwa majiyarmu a yau Litinin. Mininstan ya godewa ma’aikatan […]

Ranar Ma’aikata: Gwamnati ta bayar da hutun ranar Laraba

Janar A.B. Dambazau

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da hutun ranar Laraba 1 ga watan Mayu 2019 a matsayin ranar ma’aikata. Ministan kula da harkokin cikin gida na Najeriya Abdurahman Bello Dambazau, ne ya sanar da hakan a madadin gwamnatin tarayya wanda sakataren ma’aikatar Barista Georgina Ekeoma Ehuriah ya sanarwa majiyarmu a yau Litinin.

Mininstan ya godewa ma’aikatan Najeriya akan himma da kwazon da suke yi wajen ci gaban Najeriya.