Ranar Masoya: ‘Da Wuya A Samu Soyayyar Gaskiya A Yanzu’

Ku saurari yadda Ranar Masoya ta samo asali.

Ranar Masoya: ‘Da Wuya A Samu Soyayyar Gaskiya A Yanzu’

Ranar masoya da ke zagayowa a duk 14 ga watan Fabrairu, kan dauki hankali, inda yawancin masoya ke kure malejin soyayyarsu.

Amma akwai masu ganin ba lallai a samu soyayyar gasakiya a yanzu ba.

Shin kun san yadda aka yi wannan ta samo asali?

Albarkacin Ranar Masoya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba tasirin wannan rana da salsalarta.

Domin sauke shirin, latsa nan