Rarara Ya Raba Tallafin Kudi Ga ’Yan Kannywood

Aminiya ta kalato muku wasu kayatattun hotunan yadda rabon ya wakana.

Rarara Ya Raba Tallafin Kudi Ga ’Yan Kannywood

Fitaccen mawaki kuma Shugaban kungiyar 13×13, Dauda Kahutu Rarara, ya raba tallafin kudi ga wasu mambobin masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood a farkon makon nan.

Aminiya ta kalato muku wasu kayatattun hotunan yadda rabon ya wakana kamar haka.

Umar Malumfashi da Isa Bello Ja, tare Balarabe Jaji               (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Malam Nata’ala tare da Bashir Bala Ciroki                   (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Magaji Mijinyawa na Gidan Badamasi (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Bala Anas da Balarabe Muhammad                                            (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Kabiru Maikaba                                                                  (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Muhammad Inuwa da Ado Ahmed Gidan Dabino      (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Hajara Usaman da Aisha Humaira daga kwamitin shirya taro (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Safiya Kishiya da Lubabatu Madaki da kuma Saratu Gidado. (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Dan Azumi Baba Kamaye da Matshin Jarumi da kuma Maigari na Dadinkowa (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Yahanasu Sani da Zahra Muhammad Adaman Kamaye da Ali Gumzak dan kwamitin shirya taro (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
Adamu kwabon masoyi, da Abdullahi Zakari Ligidi, da kuma Baba Sogiji (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)
MC Sharukhan
Idris Shua’ibu Lilisco, Manasara U/uku Kabiru Makaho        (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)