Rasha ta yi zaman makokin wadanda aka kashe a harin bom din tashar jirgin kasa

Gwamnatin Rasha ta tsaurara matakan tsaro a wajen zaman makokin wadanda aka kai wa kunar bakin wake a filin wasa na gasar Olymfik din Sochi Winter, inda yawan wadanda suka mutu ya kai 33Wannan birni da ke kudancin bolgograd, inda aka kai harin, hukumomi sun shirya binne wadanda suka mutu a harin bom din da […]

Rasha ta yi zaman makokin wadanda aka kashe a harin bom din tashar jirgin kasa

President Vladimir Putin (C) visits a clinic where terror attack victims undergo treatment in Volgograd on January 1, 2014. Putin called Russia’s deadliest bombings in three years an “abomination” as he inspected the site of twin suicide strikes that killed 34 and raised alarm over security at the Sochi Winter Olympic Games. AFP PHOTO / […]

Gwamnatin Rasha ta tsaurara matakan tsaro a wajen zaman makokin wadanda aka kai wa kunar bakin wake a filin wasa na gasar Olymfik din Sochi Winter, inda yawan wadanda suka mutu ya kai 33
Wannan birni da ke kudancin bolgograd, inda aka kai harin, hukumomi sun shirya binne wadanda suka mutu a harin bom din da aka kai tashar jirgin kasa, inda aka kashe mutum 18, tashin farko, kamar yadda jami’an hukuma suka tabbatar cewa ana zargin wata mata da ta fito daga yankin
An kuma kai wani harin a karo na biyu, inda aka salwantar da rayuwar mutum 15. Wannan dai shi ne mummunan harin da aka kai, tun bayan wanda aka taba kai wa filin jirgin saman Domodedobo, wanda masu tsattsauran ra’ayin Musulunci suka yi ikrarin kaiwa a shekarar 2011, kuma aka salwantar da rayukan mutum 37.