Rashin bincikar hukumomi a baya ya jefa ’yan Najeriya cikin wahala – Osibanjo

Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo ya alakanta mawuyacin hali da ’yan Najeriya ke fuskanta a yanzu ga rashin gudanar da bincike a kan cin hanci da rashawa a hukumomin gwamnati da masu zaman kansu a shekarun da suka wuce.