Rashin biyan albashi: Ana azabtar da ma’aikatan Jihar Katsina – Majigiri
Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Katsina Alhaji Salisu Majigiri ya zargi gwamnatin jihar da gaza biyan albashi da kuma ciwo bashin kusan Naira billiyan 30.