Rashin biyan albashi ne matsalar kulob din Taraba United – Daraktar wasanni
Daraktan wasanni a maaikatar wasannin da matasa ta jJhar Taraba uwargida Yosie Daniel ta ce rashin biyan ’yan wasan kungiyar kwallon kafa mallakar Jihar  watau Taraba Football Club na tsawon watanni tara ne ya kawo cikas ga irin bajimtar da aka san kungiyar ke da shi.Ta ce gwamnati ba ta  biya ’yan wasan albashi da […]
Daraktan wasanni a maaikatar wasannin da matasa ta jJhar Taraba uwargida Yosie Daniel ta ce rashin biyan ’yan wasan kungiyar kwallon kafa mallakar Jihar  watau Taraba Football Club na tsawon watanni tara ne ya kawo cikas ga irin bajimtar da aka san kungiyar ke da shi.
Ta ce gwamnati ba ta  biya ’yan wasan albashi da wasu alawus din su ba  har na  tsawon watanni taraal’amarin da ya haifar da koma baya wajen nuna bajinta  da hazaka da aka san ’yan wasan da yi a baya.
Uwargida Yosie Daniel ta bayyana cewa bayan rashin biyan ‘yan wasan