Rashin kudi ya dakatar da binciken tsoffin gwamnoni-Hukumar ICPC

Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Laifukan da Suka Danganci Almundahana ta ICPC, Abdullahi Bako jiya ya ce rashin kudi ne ya dakatar da binciken da hukumar take yi wa wasu  tsofaffin gwamnoni 20 kan zargin cin hanci da rashawa.