Rashin kyawun yanayi ya janyo karuwar soke tashin jirage-Hukumar NIMET
Hukumar Hasashen Yanayin Sararin Samaniya ta NIMET ta ce karuwar hazo a yankin tafkin Chadi wanda ya tunkaro yankin Najeriya ya sanya an samu karin jinkiri tare da soke tashin jiragen sama a kasar.