Rashin sani(17
Wani barawo ne ya shiga gidan mahaukaci ya saci na’urar DBD, ya kama gudu. Ashe mahaukacin ya gan shi, shi kuma sai ya dauki rimot ya bi shi a guje, barawo na gudu, mahaukaci na binsa har sai da barawon ya gaji tilis, ya tsaya. barawon ya fara ba da hakuri sai shi kuma mahaukacin […]
Wani barawo ne ya shiga gidan mahaukaci ya saci na’urar DBD, ya kama gudu. Ashe mahaukacin ya gan shi, shi kuma sai ya dauki rimot ya bi shi a guje, barawo na gudu, mahaukaci na binsa har sai da barawon ya gaji tilis, ya tsaya. barawon ya fara ba da hakuri sai shi kuma mahaukacin ya ce: “Banza, rimot din na kawo maka!”
Daga Maman Suhailat, Kaduna