Rashin tabbas ya mamaye taron kwamitin kudi na CBN

Ta yiwu taron kwamitin tsara dokokin kudi na Babban Bankin Najeriya wanda aka dorawa alhakin tsara dokokin kan al’amuran kudin ba zai yiwu ba saboda karancin membobin kwamitin.