Rashin tsaro ya hana bikin Ranar Ma’aikata a Yobe

Rashin tsaro da ake fuskanta a wasu sassan jihohin Arewa ya hana gudanar da bikin Ranar Ma’aikata da ake yi duk shekara a Jihar Yobe.