Rashin zuwa awo na jawo mutuwar mata a Jigawa – Kwamishina

Kwamaihinar Harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Ladi Ibrahim dansure ta nuna takaicinta kan yadda mata ke mutuwa a yayin haihuwa, inda ta ce a duk rana mace daya tana mutuwa a jihar sakamakon rashin zuwa awo lokacin da suke da juna biyu.