Rasuwar Keshi ta girgiza duniya
Tsohon mai horar da kumgiyar kwallon kafa ta kasa watau Super Eagles Stepehen Keshi ya rasu a wayewar garin shekaranjiya Laraba bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.