Rayuwata na cikin hadari – Gwamna Ameachi
Gwamnan Jihar Ribas Cif Rotimi Ameachi ya ce rayuwarsa tana cikin hadari tun bayan da aka kammala zaben kungiyar Gwamnoni ta Najeriya