Rikici tsakanin Musulmi da Kirista bai da alaka da karantarwar addinan biyu – Rabita

Manyan masana addinin Musulunci da Kiristanci sun bayyana cewa rikice-rikicen da ake samu tsakanin mabiya addinan biyu ba su da alaka da karantarwar addinan sai dai son zuciya.