Rikici ya barke tsakanin ‘yan APC da PDP a Nasarawa

Rahotanni na bayyana cewa, rikici ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar APC da PDP a garin Agwatashi da ke karamar hukumar Obi a jihar Nasarawa. Rahotan na bayyana cewa, rikicin ya barke ne lokacin da `yan APC suka ziyarci yankin da ake ganin magoya bayan jam’iyyar adawa ta PDP tafi karfi. An dai ta harbeharben […]

Rikici ya barke tsakanin ‘yan APC da PDP a Nasarawa

Rahotanni na bayyana cewa, rikici ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar APC da PDP a garin Agwatashi da ke karamar hukumar Obi a jihar Nasarawa.

Rahotan na bayyana cewa, rikicin ya barke ne lokacin da `yan APC suka ziyarci yankin da ake ganin magoya bayan jam’iyyar adawa ta PDP tafi karfi.

An dai ta harbeharben bindiga lokacin rikicin.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta