Rikicin APC alheri ne —Sanata Ndume
Najeriya ba ta kai matsayin yin zabe ta intanet ba.
Sanata Muhammad Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu. (Hoto: Aminiya).
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce rikicin da ya dabaibaye zaben fidda shugabannin jam’iyyar APC na jihohi alheri ne.
A cikin wannan bidiyo, Ndume ya ce Majalisar Dattawa ba ta amince da zaben ’yar tinke ba, kuma Najeriya ba ta kai lokacin da za da yi zabe ta intanet ba.
A yi kallo lafiya.