Rikicin kabilanci ya barke a Legas

Harkokin kasuwanci sun tsaya a kasuwar kayan abinci ta unguwar Mile 12 da ke Jihar Legas, bayan wani rikicin kabilanci da ya barke yau. Tashin hankalin ya barke ne tsakanin wasu matasan Yarbawa (Area Boys) da wasu Hausawa ‘yan asalin arewacin kasar nan.   Zuwa yanzu ba a iya tabbatar da ko an samu asarar […]

Rikicin kabilanci ya barke a Legas
Rikicin kabilanci ya barke a Legas

Harkokin kasuwanci sun tsaya a kasuwar kayan abinci ta unguwar Mile 12 da ke Jihar Legas, bayan wani rikicin kabilanci da ya barke yau.

Tashin hankalin ya barke ne tsakanin wasu matasan Yarbawa (Area Boys) da wasu Hausawa ‘yan asalin arewacin kasar nan.
 
Zuwa yanzu ba a iya tabbatar da ko an samu asarar rayuka ba tukuna, amma jami’an tsaro sun shawo kan rikicin.