Rikicin kabilancin Nasarawa ya fi na Boko Haram – Almakura
Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya ce rikicin kabilanci da ke yawan aukuwa a jihar ya fi na Boko Haram idan aka yi la’akari da yawan mutane da dukiyar da ake rasawa.