Rikicin Pandogari: Mun yi asarar fiye da biliyan 7 – Sarkin Kasuwa
Sarkin Kasuwar Pandogari, Alhaji Isa Salihu ya ce ’yan kasuwarsu sun yi asarar fiye da Naira biliyan bakwai a tsawon kwanaki uku da aka rufe kasuwar sakamakon rikicin da ya auku a garin kan zargin yin batanci ga manzon Allah (SAW) da ake zargin wani mutum ya yi kwanakin baya.