Rikicin shugabanci ya kunno kai a Izala
Cikin makon jiya kungiyar Izala ta gudanar da wa’azin kasa tare da kaddamar da asusun gina makaranta da masallatai a Abuja.