Rikicin shugabancin mahautan Fatakwal ya yi kamari
Akalla mutum ne aka ce sun rasa rayukansu, wadansu mutum tara kuma suka ji rauni a wani rikici da ya barke tsakanin magoya bayan tsohon shugaban kungiyar mahautan jihar ribas Alhaji Ibrahim Maisundu Beli da kuma na shugaba mai ci Alhaji Musa Baba ranar alhamis din makon jiya a wani yunkuri da magoya bayan tsohon […]

Akalla mutum ne aka ce sun rasa rayukansu, wadansu mutum tara kuma suka ji rauni a wani rikici da ya barke tsakanin magoya bayan tsohon shugaban kungiyar mahautan jihar ribas Alhaji Ibrahim Maisundu Beli da kuma na shugaba mai ci Alhaji Musa Baba ranar alhamis din makon jiya a wani yunkuri da magoya bayan tsohon shugaban mahautan suka abar sai gwanin nasu ya koma kan mukaminsa, kamar yadda Aminiya ta samu abara.