Rikicin Siyasar Benin: Buhari na ganawa da shugaban Benin

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawa da takwaransa na kasar Jamhoriyar Benin Patrice Talon a fadar shugaban Najeriya Abuja. Wakilinmu ya samu rahoton cewa, Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Shugaba Talon da misalin karfe 11:30 na safe. Cikakken rahoton na nan tafe.

Rikicin Siyasar Benin: Buhari na ganawa da shugaban Benin

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawa da takwaransa na kasar Jamhoriyar Benin Patrice Talon a fadar shugaban Najeriya Abuja.

Wakilinmu ya samu rahoton cewa, Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Shugaba Talon da misalin karfe 11:30 na safe.

Cikakken rahoton na nan tafe.