Rundunar JTF ta kai gawarwaki 64 asibitin Damaturu

Akalla gawarwakin mutum 64 ne Rundunar Tsaro ta Musamman (JTF) mai aikin kiyaye zaman lafiya a Jihar Yobe ta kai Asibitin Tunawa da Sani Abacha da ke garin Damaturu,