Kananan Labarai• Created February 15, 2013 08:55
Rundunar Soja ta damu da yawan hadarin da ake yi a shingen bincike na Toro
Rundunar SojanNajeriya ta nuna damuwa game da yawan hadarin da ke jawo asarar rayuka da ake yi a shingen duba abubuwan hawa da ke Sabon Garin Narabi kan iyakar Jihar Filato da Bauchi da ke karamar Hukumar Toro.