Rundunar sojan sama ta yi wa jami’anta 41 sauyin wurin aiki
Rundunar sojan sama na Najeriya ta fitar da jerin sunayen manyan jami’anta 41 da ta yi wa sauyin wurin aiki wadanda suka hada da hafsoshi 19 da kwamandoji 14 da kyeftin hudu da kananan kwamandoji biyu da kuma jami’ai biyu.